<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Alherin ceto, ga shi nan,
 An shirya shi dayawa fa
 A wurin Yesu, Aikakken.
 Mai nema ba zai rasa ba.

[V2]
 2) Da ya ke yana kusa dai,
 Shi kuma yana samuwa,
 Ka jingina gare shi fa,
 Duk kwananka a duniya.

[V3]
 3) Duk shakkarsa ka daina yi,
 Ɗan Allah ku ka ƙaryata.
 Tun faɗa tasa tana nan,
 Alkawarin, ka gaskata.</lyrics>
<title>Alherin Ceto, Ga Shi Nan LW159</title>
<hymn_number>159</hymn_number>
</song>